Kai Jama,a Maciji Ya Dankarawa wani matashi Cizo awurin wasar maciji a kasuwa.

Wani mai bayarda maganin maciji a kasuwa, ya saka macijin acikin wandon wani matashi domin tabbatar da maganinsa na aiki,

Sai akayi rashin sa’a macijin Ya Suburbuda masa cizo a wajen blabla dinsa
Kai Jama,a Maciji Ya Dankarawa wani matashi Cizo awurin wasar maciji a kasuwa. đŸ€Ł Wani mai bayarda maganin maciji a kasuwa, ya saka macijin acikin wandon wani matashi domin tabbatar da maganinsa na aiki, đŸ€” Sai akayi rashin sa’a macijin Ya Suburbuda masa cizo a wajen blabla dinsa đŸ€ŁđŸ€Ł
Like
1
0 Kommentare 0 Geteilt 119 Ansichten 0 Bewertungen