Kai Jama,a Maciji Ya Dankarawa wani matashi Cizo awurin wasar maciji a kasuwa.

Wani mai bayarda maganin maciji a kasuwa, ya saka macijin acikin wandon wani matashi domin tabbatar da maganinsa na aiki,

Sai akayi rashin sa’a macijin Ya Suburbuda masa cizo a wajen blabla dinsa
Kai Jama,a Maciji Ya Dankarawa wani matashi Cizo awurin wasar maciji a kasuwa. 🤣 Wani mai bayarda maganin maciji a kasuwa, ya saka macijin acikin wandon wani matashi domin tabbatar da maganinsa na aiki, 🤔 Sai akayi rashin sa’a macijin Ya Suburbuda masa cizo a wajen blabla dinsa 🤣🤣
Like
1
0 التعليقات 0 المشاركات 112 مشاهدة 0 معاينة