Janar Tiani, shugaban mulkin sojin Nijar ya isa Damagaram a karon farko tun bayan juyin mulkin da ya jagoranta shekaru 2 da suka wuce. Janar din ya ziyarci Damagaram don kaddamar da bikin dashen itatuwa na bana