Amman Fa Ya Soyu Da Kyau Har yau na kasa gane wani irin Confidence barayin nan suke dashi.

Wai satan electric cables din ya wuce irin normal 11kv ko 33kv lines, yakoma kan 330kv.

Toh ko uban barawo ne Micheal Faraday, idan yataba lines dinnan sai ya soyu murus murus kaman gyada mai gishiri

Allah Ya Rabamu Da Mummunar Kaddara
Amman Fa Ya Soyu Da Kyau đŸ€” Har yau na kasa gane wani irin Confidence barayin nan suke dashi. đŸ€” Wai satan electric cables din ya wuce irin normal 11kv ko 33kv lines, yakoma kan 330kv. đŸ€· Toh ko uban barawo ne Micheal Faraday, idan yataba lines dinnan sai ya soyu murus murus kaman gyada mai gishiri đŸ€· Allah Ya Rabamu Da Mummunar Kaddara 🙏
0 Kommentare 0 Geteilt 188 Ansichten 0 Bewertungen