bayan nayi sallama,kokuma gaisuwa:

Ina farin cikin gabatarwa alumma wani gagarumin airdrop wanda mutanen CANADA ne suke da project din.

kamar yadda kuka sani CANADA tana da dimbin tarihi game da harkar crypto da web3 a dukkanin duniya, kuma sunada record na gaskiya a tarihin diniyar Crypto.
Abinda magfi akasarin mutane basu sani ba shine
CANADA tana daya daga cikin kasashe na FARKO da suka rungumi web3 da kuma gaskiya.
misali: Vitalik buteriin (ethereum founder ) dan canada ne, haka kuma dapper labs, creators na NBA Top shot . yawancin developers da project daga Canada sunada gaskiya ,dakuma yanayin tsarin auditing dinsu.
Wannan kadanne daga cikin dalilin da zaisa a karbi wannan project hannu bibiyu.
kuma is a utility project
Ya zaka tara points kayi tasks kasamu points, referral ma haka a yanzu
a karshen rubutun zan fadada bayani gameda yadda tsarisu yake.
Sannan daga uniqueness na project din shine:
tsarin (funny tweet ) da yake dashi da kuma educational quiz da kuma daily tasks.

Airdrop ne da yazo da sabon salo wanda a hakikanin gaskiya a tarihi ba a taba yin irin sa ba

kuma team din sun shirya tsaf don ganin cewa duk wanda yayi participating a airdrop dinsu ya amfana batare da wahalar da community ba.

manufarsu ita individually kowa da me referral da mara referral duk su amfani,

zan iya kiran wannan project da anti influencers.
SABODA ko da referral ko ba referral zaka samu points dai dai kokarinka ba kawai girman referral dinkaba.

me yasa sukayi haka: majority community suna kuka da cutar da su da akeyi abata musu lokaci akarshe mutane kalilan ne suke amfana da dashi.

sunyi alkarin zasu farantawa alumma rai ko kanada referral ko babu.

Menene ya tabbatar da hakan: tsarin points dasuke bayarwa kamar haka:

referral =10 points only
task = 20 points

wannan zai baka damar takara da influencers me yasa nace haka:
Influencers = mafi akasarinsu sun dogara kadai daga referral dinsu basa yin tasks domin tara points.

Dalilai da zaka iya takara dasu: duk lokacin da influencer yakawo ten referral, yanada 100 points
kai kuma duk lokacin da kayi tasks goma kana 200 points .

Sannan utility dinsu na karshe sunada tsari a nan gaba akarshe a roadmap dinsu satin karshe, wato sati na bakwai za ayi farming a TWEETER, kuma in a unique way.
Tsarin tweet din shine: Zakayi creating (funny tweet ) wato na abin ban dariya da sha awa wanda kai ka kirkereshi ba a taba irinsaba idan kayi kuma an tantance ka za ayi rewarding
compensation din da dollar zasu ringa biya sannan kuma top 100 leaderboard za a rabamusu usdt dollars suma .
bayan nayi sallama,kokuma gaisuwa: Ina farin cikin gabatarwa alumma wani gagarumin airdrop wanda mutanen CANADA ne suke da project din. kamar yadda kuka sani CANADA tana da dimbin tarihi game da harkar crypto da web3 a dukkanin duniya, kuma sunada record na gaskiya a tarihin diniyar Crypto. Abinda magfi akasarin mutane basu sani ba shine CANADA tana daya daga cikin kasashe na FARKO da suka rungumi web3 da kuma gaskiya. misali: Vitalik buteriin (ethereum founder ) dan canada ne, haka kuma dapper labs, creators na NBA Top shot . yawancin developers da project daga Canada sunada gaskiya ,dakuma yanayin tsarin auditing dinsu. Wannan kadanne daga cikin dalilin da zaisa a karbi wannan project hannu bibiyu. kuma is a utility project Ya zaka tara points kayi tasks kasamu points, referral ma haka a yanzu a karshen rubutun zan fadada bayani gameda yadda tsarisu yake. Sannan daga uniqueness na project din shine: tsarin (funny tweet ) da yake dashi da kuma educational quiz da kuma daily tasks. Airdrop ne da yazo da sabon salo wanda a hakikanin gaskiya a tarihi ba a taba yin irin sa ba kuma team din sun shirya tsaf don ganin cewa duk wanda yayi participating a airdrop dinsu ya amfana batare da wahalar da community ba. manufarsu ita individually kowa da me referral da mara referral duk su amfani, zan iya kiran wannan project da anti influencers. SABODA ko da referral ko ba referral zaka samu points dai dai kokarinka ba kawai girman referral dinkaba. me yasa sukayi haka: majority community suna kuka da cutar da su da akeyi abata musu lokaci akarshe mutane kalilan ne suke amfana da dashi. sunyi alkarin zasu farantawa alumma rai ko kanada referral ko babu. Menene ya tabbatar da hakan: tsarin points dasuke bayarwa kamar haka: referral =10 points only task = 20 points wannan zai baka damar takara da influencers me yasa nace haka: Influencers = mafi akasarinsu sun dogara kadai daga referral dinsu basa yin tasks domin tara points. Dalilai da zaka iya takara dasu: duk lokacin da influencer yakawo ten referral, yanada 100 points kai kuma duk lokacin da kayi tasks goma kana 200 points . Sannan utility dinsu na karshe sunada tsari a nan gaba akarshe a roadmap dinsu satin karshe, wato sati na bakwai za ayi farming a TWEETER, kuma in a unique way. Tsarin tweet din shine: Zakayi creating (funny tweet ) wato na abin ban dariya da sha awa wanda kai ka kirkereshi ba a taba irinsaba idan kayi kuma an tantance ka za ayi rewarding compensation din da dollar zasu ringa biya sannan kuma top 100 leaderboard za a rabamusu usdt dollars suma .
0 Comments 1 Shares 55 Views 0 Reviews