Abinda zai hana Buhari zuwa Jahannama shine mutuwa – kuma ya mutu. Wannan alƙawarin Allah ne. Gobe wanina ya hau mulki ya zalunci bayin Allah jahannama ce makomarsa.”

Mutuwa Ba Kariya Bace daga Jahannama gate ne zuwa cikinta ga masu fasadi da zubarda jini a doron ƙasa

Abubuwan da wawaye waɗan suke Tauye Adalcin Allah da dalilin samuwar lahira keyi ba zai hana Azabar Allah Akan duk wani Azzalumiba.

Sheikh Hussaini mukhtar
Abinda zai hana Buhari zuwa Jahannama shine mutuwa – kuma ya mutu. Wannan alƙawarin Allah ne. Gobe wanina ya hau mulki ya zalunci bayin Allah jahannama ce makomarsa.” Mutuwa Ba Kariya Bace daga Jahannama gate ne zuwa cikinta ga masu fasadi da zubarda jini a doron ƙasa Abubuwan da wawaye waɗan suke Tauye Adalcin Allah da dalilin samuwar lahira keyi ba zai hana Azabar Allah Akan duk wani Azzalumiba. Sheikh Hussaini mukhtar
Like
2
1 Σχόλια 1 Μοιράστηκε 108 Views 0 Προεπισκόπηση